19 Yuli 2025 - 22:28
Source: ABNA24
Bidiyo | Yadda Isra’ila Ta Kai Hari Kan Taron Majalisar Koli Ta Tsaron Kasa Iran

Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) ya habarta cewa: Gwamnatin yahudawan sahyoniya ta kai farmaki kan taron majalisar koli ta tsaron kasar a wani mataki na ta'addanci a cikin yakin kwanaki 12 da ta kaddamar akan Iran wanna wani rahoto ne d ake dauke da bayanan aydda harin ya gudana.

Your Comment

You are replying to: .
captcha